FG: IPOB’s finance HQ in France

 Court okays group’s proscription South East lawmakers kick   The financial headquarters of the Indigenous People of Biafra (IPOB) is in France, Minister of Information, Lai Mohammed, said yesterday. He said records showed that the secessionist group is getting money both from home and overseas. The Federal Government knows where the funding is coming from, […]

FX market in doldrums as funds offer dollars at premium – Traders

Offshore funds in Nigeria offered on Wednesday to sell the dollar at close to its black market rate, traders said, worsening a liquidity lull on the foreign exchange market. The funds, which shifted dollars into the market last week to buy naira treasury bills, offered to sell the U.S. currency at 365 naira, close to […]

Nigeria ce ta daya a yaran da ba sa zuwa makaranta — UNICEF

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionKaso 46 cikin 100 na yara ba sa zuwa makarantar sakandire a Najeriya in ji UNICEF Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce kasashen Afrika su ne suka fi fama da matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta a duniya. Asusun ya ce, Najeriya kuma, ita […]

Sunan Muhammad ya samu matsayi a Birtaniya

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionHukumar kididdiga ta Birtaniya ta ce iyaye da dama na rada wa ‘ya’yansu suna Muhammad Wani rahoto da hukumar kididdiga ta Birtaniya ta fitar ya nuna cewa sunan Muhammad ya samu gagarumar karbuwa a Ingila, inda ya kasance cikin sunaye 10 da iyaye suka fi sanya wa ‘ya’yansu a yanzu. Sunan […]

Ko kun san musifun da za su iya tarwatsa duniya?

Hakkin mallakar hoto(SPL)Image captionWanne kokari ake yi wajen kawar da makaman Nukiliya daga fadin duniya? Wani masani mai suna Steven Pinker, ya ankarar da al’umma kan manyan al’amuran da za su iya tarwatsa duniya. Cikin abubuwan da ya zayyana har da makamin kare dangi wato Nukiliya. Farfesan tantance tasirin kwakwalwa kan dabi’u a Jami’ar Havard […]

BoI has disbursed N47bn to Kaduna entrepreneurs- Pitan

The Bank of Industry (BoI) has disbursed loan in excess of N47 billion to support Kaduna State industrialists in the Micro, Small and Medium Enterprises (MSMEs) categories. This was revealed by the Managing Director of the bank, Mr. Olukayode Pitan, during a meeting with the Kaduna State governor. The BOI boss said the loan facilities have […]

Police moves to stop illegal detention, torture, extortion– IGP

The Inspector General of Police (IGP), Ibrahim Idris has said the new police duty scheme would eliminate illegal detentions, torture and extortion of suspects at police formation across the country. He made this known on Wednesday in Abuja at the launch of a new Force order called the Police Duty Solicitor’s Scheme (PDSS) aim to […]

Anambra guber: We won’t shift November 18 date – INEC

The Independent National Electoral Commission (INEC) in Anambra state has reiterated its readiness to conduct a credible and transparent election, insisting that November 18, is sacrosanct. The commission said it would not allow any change in the date as any postponement would not augur well with the commission in view of its cost implications. The […]

Ajiya Hosts Scorny… meeting with Chairmen of Chanchaga Local Government.

The Executive Chairman Hon. Yusuf Inuwa Fuka (Scony), Chairman of Chanchaga local government was today in a meeting with all Former elected Chairmen of the Council to discuss ways of bringing more development and progress to the Area.  The meeting was called upon by the Chairman, in view of the need to put a collaborative […]

Saudiyya za ta dage haramcin kiran waya ta Intanet

Image captionHukumomin Saudiyya sun ce toshe kafar sadarwa ta VoIP dan kare al’umar kasar Saudiyya za ta dage haramcin kiran waya ta Intanet ciki har da kiran waya ta bidiyo da Skype da kuma WhatsApp, a wani mataki na bunkasa tattalin arzikin kasar. Ma’aikatar yada labaran kasar ta ce daga ranar Laraba, kowane dan kasar […]