Atiku’s return to PDP excites supporters in South Africa

Former Nigeria’s VP Atiku Abubakar By Mike Mbonye Mr Ekos Akpokabayen, Chairman of the Peoples Democratic Party (PDP), South Africa chapter has called on members in other parties to emulate the former Vice- President, Atiku Abubakar and return to the party. He told the News Agency of Nigeria (NAN) in Johannesburg, South Africa on Friday […]

Wata ta cizge wa saurayinta maraina

Hakkin mallakar hotoCIARAN DONNELLYImage captionKotu ta ce dole Nunzia Del Viscio ta rika zama a gida babu yawo nan da can tsawon sa’a takwas har wata shida An umarci wata mata ta biya tsohon saurayinta diyya bayan ta sa hakora ta gartsa masa cizo kuma har ta farka masa fatar maraina, ya fito. A cikin […]

‘Har masu gadi El-Rufai ya tantance don koyarwa’

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionAkwai dai mabambantan ra’ayoyi tsakanin al’ummar Kaduna game da matakin na Gwamna El-Rufa’i Daya daga cikin dubban malaman Firamaren da gwamnatin El- Rufa’i ta sallama daga aiki ta ce gwamnatin Kaduna ta yi “diban karan mahaukaciya ne kawai” wajen tantance malaman da ta sallama. Malamar wadda ta ce ta shafe tsawon kimanin […]

PDP Convention: If we allow manipulation PDP will die — Okowa

Governor Ifeanyi Okowa of Delta State is the chairman of the Peoples Democratic Party, PDP National Convention Committee, NCC with the broad task of ensuring that tomorrow’s elective convention comes out successful. His job has not been made easier by the boisterous expression of party members for a return of the party to its grassroots […]

Nigeria: An yankewa masu fyade daurin rai dai rai a Bauchi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionKungiyoyin fara hula sun sha gudanar da zanga-zanga kan karuwar aikata fyade a Najeriya Wata babbar kotu a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya ta yankewa wasu mutum biyu hukuncin daurin rai da rai a gidan yari bayan samun su da laifin aikata fyade. Kotun ta samu mutunen ne […]

An sauke kwamandan rundunar yaki da Boko Haram

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionAn sa ran rundunar da Manjo Janar Attahiru Ibrahim ke jagoranta za ta yi nasara a yaki da BH Rundunar sojin Najeriya ta sauke kwamandan da ke jagorantar yaki da kungiyar Boko Haram a kasar daga kan mukaminsa. Hakan ya biyo bayan yawan hare-haren da ‘yan kungiyar ke kai wa ne a […]

‘Wasu na wawure naira biliyan 5 duk wata a Nigeria’

Hakkin mallakar hotoFACEBOOKImage captionBatun sake mayar da Maina bakin aiki ta janyo kakkausar suka a tsakanin ‘yan Najeriya har ta kai Shugaba Buhari sanya baki cikin al’amarin Ministan shari’ar Najeriya, Barista Abubakar Malami ya ce tsohon shugaban kwamitin yi wa tsarin fensho garambawul, ya bukaci samun damar koma wa Najeriya don ya taimaka wajen dakile […]

Corruption more difficult to fight than insurgency — Buhari

President Muhammadu Buhari says his government has found corruption more difficult to fight than insecurity. Mr. Buhari spoke at a town hall meeting in Kano on the final day of his two-day visit to the state. “The power of the corrupt Nigerians is so enormous but we are determined to deal with the situation headlong. […]

Court orders interim forfeiture of N329 million, houses belonging to Lagos Director

A Federal High Court in Lagos, has ordered the interim forfeiture of the sum of N329 million, belonging to Anifowoshe Jamiu, Director in the state Ministry of Public Works Corporation. Justice Mohammed Aikawa gave the order following an ex-parte application filed by the EFCC, through its counsel, Rotimi Oyedepo. Justice Aikawa also ordered a forfeiture […]

Buhari orders crackdown on drug traffickers

President Muhammadu Buhari has directed law enforcement agencies to deal decisively with all those importing, distributing and selling illicit drugs in the country. Buhari gave the directive Thursday at an interactive meeting with religious leaders in Kano in the course of his two-day visit. The Senior Special Assistant to the President on Media and Publicity, […]