Kotu ta tura Bala Mohammed zaman waƙafi

Wata babbar kotun Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya ta tura tsohon ministan birnin Bala Mohammed zaman gidan wakafi a gidan yarin Kuje saboda zargin cin hanci da rashawa. Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasar ta’annati, EFCC ce ta gurfanar da tsohon ministan a gaban kuliya a kan zarge-zarge shida da […]