Court Sentences Retired Air Vice Marshal To Seven Years In Prison

The Federal High Court in Abuja has sentenced a retired Air Vice Marshal, Tony Omenyi, to seven years imprisonment. Omenyi was sentenced on Thursday for money laundering charges to the sum of N136 million which he was said to have received from a contractor with the Nigerian Air Force, while he was a public officer. […]

Sanatoci 11 da aka zaba masu guntun kashi a baya

‘Yan Najeriya sun fita jefa kuri’ar zaben shugaban kasa da na majalisar tarayya a ranar 23 Ga Fabrairu, 2019. Bayan nasarar da Shugaba Muhammadu Buhari ya sake samu, an zabi sanatoci 109 da za su je Majalisar Dattawa da kuma mambobin Majalisar Tarayya 360. Wadanda aka zaba din kuwa za su kasance su ne zubin […]

Dalibai Miliyan 1.8 ne suka yi rajistar rubuta jarabawar JAMB a 2019

Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’o’in Kasar nan (JAMB) ta bayyana cewa a 2019 dalibai miliyan 1.8 ne suka yi rajistar rubuta jarabawar. Darektan yada labarai na hukumar Fabian Benjamin ya sanar da haka da yake ganawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Alhamis a a garin Legas. Benjamin ya ce hukumar ta rufe yin rajista […]

2019: Babu yadda za a yi kuri’un Atiku su kai shi ga samun nasara – Niboro

Tsohon Manajan Daraktan Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN, ya taya Shugaba Muhammadu Buhari murnar nasarar zaben da ya samu. Niboro, wanda kuma shi ne Darakta Janar na Kamfen din Buhari na Gida-Gida, wato Door-to-door, ya shaida wa manema labarai a Warri cewa babu yadda za a yi kuri’un da Atiku Abubakar, dan takarar shugaban […]

Lagos lawmakers say Buhari’s victory good omen for Nigerians

Some Lagos State House of Assembly members have congratulated President Muhammadu Buhari in the just concluded presidential and National Assembly elections, noting the victory portends a good omen for Nigerians. The lawmakers gave the remarks through separate statements to express their delight over the victory of the president. President Buhari of the All Progressives Congress (APC) was […]

ATIKU: Abin da yasa nake kalubalantar nasarar da Buhari yayi

Dan takarar zaben shugaban kasa Atiku Abbakar wanda ya zo na biyu, ya bayyana dalilan sa na kalubalantar zaben da INEC ta ce Shugaba Muhammadu Buhari ne ya yi nasara. Atiku ya rasa kujerar ta shugaban kasa ne, bayan da Buhari ya ba shi tazarar kuri’u sama da miliyan uku. Tuni dai tun jiya INEC […]

Delta mob lynches cultist who allegedly stole iPhone 6

A suspected cultist has been beaten to death by angry mob along the popular PTI road in Effurun, Uvwie Local Government Area of Delta State, DAILY POST can report. The incident occurred at about 7pm on Wednesday, February 27. The suspected cultist, who had been allegedly rampaging the area with his cult group, was apprehended […]

EPL: Why Harry Kane, Pochettino could miss crucial Arsenal clash

Harry Kane could miss Tottenham’s clash with Arsenal this Saturday, after he escaped punishment for headbutting Cesar Azpilicueta during Spurs’ 2-0 defeat to Chelsea Wednesday evening. Match officials missed the incident, but if referee Andre Marriner notes he did not see the headbutt in his post-match report sent to the Football Association on Thursday, retrospective […]