Ekiti poll: Secondus, other PDP leaders protest at NASS over police brutality against Fayose

National chairman of the People’s Democratic Party, PDP, Uche Secondus, led other leaders of the party to the National Assembly complex in Abuja on Thursday to submit a petition against police brutality in Ekiti State. The party’s petition comes just a day after it raised alarm over alleged inhumane treatment of Ekiti State governor, Ayodele Fayose, in […]

Rayuwar kwalllon Cristiano Ronaldo cikin hotuna

Bayan da Cristiano Ronaldo ya kammala komawa Juventus a kan fam miliyan £99.2 daga Real Madrid inda ya zura kwallo 451 a wasa 438, mun yi nazari kan rawar da ya taka cikin hotuna. SCIENCE PHOTO LIBRARY Matashi Cristiano ya fara taka-leda ne a kulob din Sporting Lisbon na Portugal a matsayin dan wasan gefe […]

Ban iya karatu da sauri ba – Buhari

Image captionShugaba Muhammadu Buhari da Cyril Ramaphosa na kasar Afrika ta Kudu Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya karbi bakuncin takwaransa na Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa. Shugaba Buhari ya bai wa masu sukarsa wata kafa wadanda suke kiransa “Baba mai tafiyar hawainiya” bayan ya amince cewa ya kasa sa hannu kan yarjejeniyar yin kasuwanci […]

Antonio Conte sacked by Chelsea as Maurizio Sarri prepares to take charge

Antonio Conte has left Chelsea after two years in charge Conte was appointed as Chelsea manager in the summer of 2016, leaving his role as Italy head coach to take the job at Stamford Bridge. He enjoyed a hugely successful first season in English football, leading the London club to the Premier League title. ANTONIO CONTE DoB: 31/07/69 […]

Buhari ya yi Allah-wadai da harin Sokoto

Hakkin mallakar hotoTAMBUWAL/FACEBOOKImage captionGwamna Tambuwal ya ce akwai gazawar shugabanci ga yawaitar kashe-kashe a Najeriya Mutane na gudun hijira daga kauyukan da aka kai hari a gundumar Gandi cikin karamar hukumar Rabah a jihar Sokoto. A ranar Litinin ne wasu ‘yan bindiga suka kashe mutane sama da 30 a kauyuka da dama na gundunar Gandi […]

Barca na zawarcin dan PSG, Juventus na son dan Atletico

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Juventus na zawarcin dan wasan bayan Atletico Madrid kuma dan kasar Uruguay, Diego Godin, mai shekara 32, bayan ta sayi Cristiano Ronaldo, in ji Tuttosport . West Ham ta fara tattaunawa da tsohon dan wasan Manchester City, Yaya Toure, amma ana tunanin cewa da wuya dan Ivory Coast din mai shekara 35 ya […]

PDM- BASHIR YUSUF NOT OUR CHAIRMAN, HAS JOINED APC

The People Democratic Movement, (PDM), said Alhaji that Bashir Yusuf Ahmad is not the National Chairman of the Party, and that he has no capacity to function or speak as such. It said the National Working Committee (NWC) of the party has already been dissolved since November 24th, 2016, saying on July 4th, 2017, the […]

Buhari ya kaddamar da jirgin kasan birnin Abuja

Hakkin mallakar hotoPRESIDENCY Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da tsarin jirgin kasa mai sauki na fasinja da zai dinga zirga-zirga a cikin birnin tarayyar kasar, Abuja. Shugaban ya kaddamar da jirgin ne a ranar Alhamis, wanda shi ne kashi na farko na wannan aiki. Hotunan da gwamnatin ta wallafa sun nuna shugaban a babbar […]

Wasu matan Najeriya ‘sun gigice’ da son auren Dangote

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionSau biyu attajirin yana aure Mata da dama a Najeriya suna ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu bayan wani labari da jaridar Financial Times (FT) ta wallafa, inda ta bayyana cewa mutumin da ya fi kowa arziki a nahiyar Afirka Aliko Dangote “yana neman matar da zai aura.” Wannan ya sa wadansu […]

Singer 2face Idibia accompanies VP, Yemi Osinbajo to Hollywood (Photos)

Some of the other persons on the VP’s entourage to Hollywood included Terra Kulture founder, Bolanle Austen-Peters; Managing Director of Nigeria Film Corporation, Dr. Chidia Maduekwe, Executive Director of Nigerian Export Promotion Council, Segun Awolowo, Executive Director of Bank of Industry, Tony Adeniji and Special Adviser to the President on Economic Matters, Dr. Dipeolu.