2019: INEC condemns sale of fake PVCs online

The Independent National Electoral Commission, through a statement released by Oluwole Osaze-Uzzi, Director, Voter Education and Publicity, on Sunday, raised alarm over the attempts by some people trying to clone the Permanent Voter Cards. The commission, also took the opportunity to put the mind of people at rest by claiming that it is nearly impossible […]

Buhari calls for repatriation of stolen assets without legal barriers

President Muhammadu Buhari on Sunday called on nations where looted assets have been stashed to release them without the usually long technicalities involved in the process of repatriation. The President’s Special Adviser, Mr. Femi Adesina, in a statement said Buhari made the call in Nouakchott, Mauritania during his introductory remarks as the leader of the […]

DA DUMI DUMINSA

Kotu Ta Bada Belin Sambo Dasuki Daga Magaji Ontop Daura A yau Litinin ne babbar kotun tarayya dake birnin tarayya Abuja, ta bada belin Kanal Sambo Dasuki tsohon mai bawa tsohon Shugaban kasa Jonathan shawara akan harkokin tsaro. An bada belin nasa ne kan naira milyan dari. Saidai hukumar DSS ta rike shi har yanzu […]

Volleyball League: Customs Dominate Atlantic Conference, Top Male, Female Categories

The Nigerian Customs male Volleyball team came out tops in the Atlantic Conference of the Nigeria Volleyball Federation (NVBF) League, hence qualifying alongside three others for the Premier League. Other male teams that qualified from the Port Harcourt venue of the Atlantic Conference in the male category are Nigeria Police Force, Sunshine Spikers of Ondo […]

Mohamed Salah ya amince da kwantiragin shekara 5 a Liverpool

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionSalah ya ci kwallaye 32 a gasar Firimiya a kakar da ta gabata Dan wasan gaban Liverpool, Mohamed Salah, ya rattaba hannu kan wata sabuwar yarjejeniya ta shekara biyar da kulob din. Dan wasan dan kasar Masar mai shekara 26, wanda ya koma the Reds kan kudi fam miliyan 34 daga Roma […]

An gano wata mata da ranta a firij din mutuware

Wata mata ‘yar Afirka ta Kudu tana murmurewa a asibiti bayan an gano tana da rai a cikin firij din mutuware. An kai matar mutuwaren Carletonville, a lardin Gauteng, bayan ma’aikatan jinya sun bayyana cewa ta mutu sanadiyyar hatsarin mota. Kamfanin motar daukar marasa lafiya na Distress Alert ya ce ba ta nuna “wata alamar […]