Hate Speech: Nigerian govt directs NBC to sanction erring TV/radio stations

The federal government has directed the National Broadcasting Commission, NBC, to sanction any radio or television station that broadcasts hate speech, as part of efforts to stem the growing tide of hate speech in the country. The Minister of Information and Culture, Lai Mohammed, issued the directive in Abuja on Thursday at the 3rd Annual […]

Why I invited Osinbajo to London — Buhari

President Muhammadu Buhari on Friday explained why he met Vice President Yemi Osinbajo in London while he was there for medical treatment. The president said he “allowed” Mr. Osinbajo to meet him so he could thank the then acting president for his leadership at the time. “He (Osinbajo) exploited his youth and the intellect to […]

Nigeria polytechnic lecturers ASUP react to JAMB cut-off mark

The Academic Staff Union of Polytechnics, ASUP, says the new cut-off mark for admission into universities, polytechnics, monotechnics and colleges of education will affect the standard of education. Usman Dutse, president of the union, told the News Agency of Nigeria on Friday in Lagos that the union did not buy the decision of JAMB and […]

Again, Ganduje blasts Kwankwaso, suggests he’s ‘stupid’

By Mustapha Usman, Kano The Kano State governor, Abdullahi Ganduje, has lambasted his immediate-past predecessor and serving senator, Rabiu Kwankwaso, suggesting that his former ally’s presidential ambition was “stupidity”. Addressing a pro-Buhari rally on Thursday in Kano, Mr Ganduje said some people were wishing death on the president in order to succeed him in 2019. […]

Matasan arewa sun yi abin da ya da ce — ACF

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionMatasan arewacin Najeriya sun janye wa’adin ga ‘yan kabilar Igbo Kungiyar tuntuba ta dattawan arewacin Najeriyar, ta ce tun da matasan suka bayar da wa’adi na cewa al’ummar Igbo su tattara na su ya na su su koma yankunansu kafin 1 ga watan Oktoba mai zuwa, su ke ta tattaunawa da […]

Wasu maniyyata a Najeriya sun fara fitar da rai da sauke faralli

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionA ranar Lahadi ne za a rufe filin jiragen sama ga mahajjatan bana a Saudi Arabia Yayinda a gobe Lahadi ne ake sa ran hukumomin Saudi Arabia za su rufe filin jiragen sama na Jiddah ga jiragen mahajjatan bana, wasu maniyyata a Najeriya sun fara fitar da rai da zuwa kasa […]

Niger: Manoma da makiyaya na samun horo kan zaman lafiya

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionAn jima ana samun rashin jituwa tsakanin manoma da makiyaya Rikici tsakanin manoma da makiyaya abu ne mai tsohon tarihi a Jumhuriyar Niger. Tun shekaru da dama da suka gabata, tashin hankali tsakanin bangarorin biyu ya kasance tamkar ruwan dare a yankunan karkara. Lamarin fada tsakanin manoma da makiyaya yafi gudana […]

Yan Nigeria sun fi samun ‘yanci a gwamnatina — Jonathan

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionJonathan ya kwashe kimanin shekara biyar yana mulkin Najeriya Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga yunkurin gwamnatin kasar na yin dokar da ta haramta furta kalaman nuna kiyayya tsakanin al’ummomin kasar. Mista Jonathan ya sake wallafa wani hoto a shafinsa na Facebook wanda ya yake dauke da […]

Nigeria: ‘Mun fasa korar ‘yan kabilar Igbo daga Arewa’

Image captionTaswirar jihohin Najeriya Gamayyar kungiyoyin matasan arewacin Najeriyar nan da su ka ba wa ‘yan kabilar Igbo wa’adi na su bar arewacin kasar kafin ranar 1 ga watan Oktoba mai zuwa, sun sanar da janyewar wa’adin da suka bayar . Hadakar kungiyoyin ta sanar da janye wa’adin ne a wani taro da ta gudanar […]

King receives Chinese vice premier

Custodian of the Two Holy Mosques King Salman receives Chinese Vice Premier Zhang Gaoli at Al-Salam Palace in Jeddah on Thursday. The Chinese dignitary conveyed the greetings of President Xi Jinping to the King, who also sent his greetings to the Chinese president. King Salman commended the level of relations between the two friendly countries […]