Me ya sa Atiku da Buhari ‘suka raba kan ‘yan Kannywood’?

Sani Musa DanjaHakkin mallakar hotoTWITTER/SANI DANJA
Image captionSani Musa Danja shi ne kan gaba a cikin ‘yan Kannywood da ke jam’iyyar PDP kuma yana goyon bayan Atiku Abubakar
KannywoodHakkin mallakar hotoFACEBOOK/NIGERIA PRESIDENCY
Image captionA yayin da Adam A Zango ke goyon bayan Shugaba Buhari…
Nasiru Horo Dan-mamaHakkin mallakar hotoINSTAGRAM/NASIRU HORO DAN-MAMA
Image caption…an hango yaronsa, Nasiru Horo Dan-mama, yana tallata tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar
Malam Aminu Saira na tare da Buhari...Hakkin mallakar hotoINSTAGRAM/AMINU SAIRA
Image captionMalam Aminu Saira na tare da Buhari…
Shi ma Bashir Nayaya(dama) ya ce 'Sai Atiku!', ko da yake ba a san inda Sarki Ali Nuhu ya sa gaba baHakkin mallakar hotoFACEBOOK/BASHIR NAYAYA
Image caption… shi kuwa Bashir Nayaya(dama) ya ce ‘Sai Atiku!’, ko da yake ba a san inda Sarki Ali Nuhu ya sa gaba ba
KannywoodHakkin mallakar hotoFACEBOOK/NIGERIA PRESIDENCY
Image captionFati Washa na cikin ‘yan Buhariyya!
Fati Muhammad ta dade da soma yi a Atiku yakin neman zabeHakkin mallakar hotoINSTAGRAM/FATI MUHD
Image captionFati Muhammad ta dade tana tallata Atiku
KannywoodHakkin mallakar hotoFACEBOOK/NIGERIA PRESIDENCY
Image caption…Amma Ado Gwanja ya ce kuri’arsa na wurin Buhari
Maryam Booth na cikin manyan jaruman Kannywood da ke goyon bayan Atiku AbubakarHakkin mallakar hotoINSTAGRAM/MARYAM BOOTH
Image caption…ko da yake Maryam Booth ta ce sai ta tabbatar Atiku ya zama shugaban Najeriya.
BBC Hausa 

Hassan Usman Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *