APC Ba Za Ta Shiga Zaben 2019 A Zamfara Ba — Jam’iyyun Adawa

Jam’iyyun adawa a jihar Zamfara sun bukaci hukumar zabe mai zaman kanta da ta shelanta cewa, jam’iyyar APC mai mulki a jihar ba ta da ‘yan takara a zabuka masu zuwa, saboda a cewarsu jam’iyyar ta gaza gudanar da zabukan fid da gwani kafin ranar 7 ga watan Oktoba kamar yadda ka’idojin zabe suka shata.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *