A Yau Kwamitin Sauraren Kararrakin Zabe Na APC Zai Kammala Aikinsa

A yau ne, ake sa ran kwamitin sauraren kararrakin zaben fidda gwani da Shugaban APC na kasa, Adams Oshiomhole ya kafa a karkashin jagorancin Farfesa Osaheimen Osunbor zai kammala aikinsa.

‘Yan jam’iyyar APC da dama ne suke korafin rashin adalci a yayin zabukan fitar da gwani da aka yi a makon jiya.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *