AN KAMA KURI’U A HANNUN WASU MAGOYA BAYAN GWAMNATI

 

Daga Engr Balarabe S. Aliyu

A karamar Hukumar Maru dake jihar Zamfara an kama wani kwamishina da ciyaman na karamar Hukumar an kama su da kuri’u, inda al’ummar garin suke fadar sai an kone kuri’un.

Yanzu dai haka an fara tantace ‘yan jam’iyar APC da za su gudanar da zaben fidda gwani a fadin jihar ta Zamfara.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *