Ana sanar da al’ummar Jos da kewaye duk inda sukaga wani barazana na tsaro ko kokarin tayar da hankali a gaggauta kiran wadannan nambobin waya POLICE CONTROL ROOM NUMBERS kamar haka: 08126375938 da 08038907662 domin a kai agajin gaggawa
Don Allah a taimaka wajen yada wannan sanarwan shine sanadin wanzar da zaman lafiya a Jos insha Allah.
Allah Ka bada lada ga duk wanda ya yada sanarwar. Amin.
Daga Datti Assalafiy
@Rariya