SANARWAR GAGGAWA: Ana Neman Wasu ‘Yan Zamfara A NDA

 

Wadannan ‘yan Zamfara ne (daga garin Gusau) sun samu admission a NDA kila ba su sani ba, an kira su ba su je ba, kuma Gobe Lahadi (23-9-2018) ne ranar rufewa.

Musa Abubakar Muhammad NDA NO, 12220 GUSAU,

/ Isah Ishaq NDA NO 12273 Gusau,

/ Muhammad Imrana NDA no 12299 Gusau.

Sun samu sojan ruwa (Navy). Dan Allah Ku taimaka wanda ya sansu ya sanar da su kar mu yi hasarar wurin, Dan Quarter Zamfara ce.

Allah ya sa su gani.
Abdulrazak Bello Kaura

22-9-2018

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *