Idan Ka Isa Ka Zo Kano Ka Kaddamar Da Takarar Shugaban Kasa, Sakon Gwamna Ganduje Ga Sanata Kwankwaso

Ganduje ya kara da cewa “Ba mu taba daukar sa (Kwankwaso) a matsayin dan takarar shugaban kasa ba kuma ba za mu taba yin haka ba. Dan takarar shugaban kasan mu daya ne tak kuma shine Shugaba Muhammadu Buhari.

….nan hotunan taron Kwankwasiyya ne da aka gudanar a garin Bichi dake Kano a jiya Lahadi.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *