Idan Mafi Rinjayen ‘Yan Majalisa Suka Tsige Ni Zan Sauka Daga Mukamina — Saraki ____¥___ * Shugaban majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya jaddada cewa zai sauka daga kujerarsa ne idan har kashi biyu bisa uku na sanatoci suka tsige shi inda ya nuna cewa an girke jami’an tsaro a harabar majalisar ne don a tsige shi. Saraki ya kuma yabawa Mukaddashin Shugaban kasa, Yemi Osibanjo kan matakin da ya dauka na sallamar Shugaban rundunar tsaro ta farin kaya (DSS), Lawal Daura.

Shugaban majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya jaddada cewa zai sauka daga kujerarsa ne idan har kashi biyu bisa uku na sanatoci suka tsige shi inda ya nuna cewa an girke jami’an tsaro a harabar majalisar ne don a tsige shi.

Saraki ya kuma yabawa Mukaddashin Shugaban kasa, Yemi Osibanjo kan matakin da ya dauka na sallamar Shugaban rundunar tsaro ta farin kaya (DSS), Lawal Daura.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *