Yan Majalisar Jihar Kano Su Shida Sun koma PDP

Rahotanni daga jihar Kano sun nuna cewa ‘yan majalisar dokokin jihar Kano na APC har su shida sun koma jam’iyyar PDP. ‘Yan majalisar sune ke wakiltar kananan Hukoumomin, Gwarzo, Gwale, Gezawa, Rogo, Madobi da Bichi.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *