Dankwambo Ya Ayyana Shirin Tsayawa Takarar Shugaban Kasa

Gwamnan jihar Gombe, Hassan Dankwambo ya bayyana aniyarsa na shiga jerin ‘yan takarar kujerar Shugaban kasa a karkashin tutar jam’iyyar adawa ta PDP.

Dankwambo ya nuna cewa, ya kamata dan takarar Shugaban kasa na PDP ya fito daga yankin Arewa maso Gabas kuma a bayar da damar baje koli ga duk ‘yan takarar da suka fito daga yankin don zaben wanda ya fi cancanta.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *