Ahmed Musa Ya Koma Kasar Saudiyya Da Wasa

 

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Nijeriya, Ahmed Musa ya yi sauyin sheka zuwa kungiyar kwallon kafa ta Al nassr dake kasar Saudi Arabia.

Kafin sauyin shekar tasa dai ya buga wasanni a manyan kungiyoyi irinsu VVV Venlo dake kasar Netherland CSKA Moscow a kasar Rasha da kuma Leicester dake kasar Ingila.

Ana zaton sauya shekar tasa za ta sanya Ahmed Musa ya zamo dan kwallo mafi tsada a tarihin kwallon kafan Nijeriya.

Daga Abbah Musa Kurna

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *