KOWA YA YI ZAGI A KASUWA…

 

Daga Bakin Sanata Shehu Sani

“Ku gaya masu su daina ta’addanci da hassada da bakin ciki. Su dinga karanta ka’idojin jam’iyya dan kauce ma aikin jahilci. Su kuma dinga zuwa motsa jiki (training) da safe maimakon kwana a otel. Barkan mu da Jumma’a”.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *