Na Bada Wa’adin Mako Guda A Kawar Da Duk Wani Dan Ta’addan Dake Jihar Zamfara – Umarnin Buhari Ga Sojojin Nijeriya.

Shugaba Buhari Ya Baiwa Sojojin Saman Nijeriya Umarni Su Shiga Daji Domin Kakkabo ‘Yan Ta’addan
Rahotanni sun nnan cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya baiwa sojojin saman Nijeriya (NAF) umarnin shiga jirgin sama domin kakkabo maharan da ke kai samame a jihar Zamfara da kewaye.

Mai sauraro me zakace???

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *