Sojoji Sun Ceto Kananan Yara 183 Da Boko Haram Ke Amfani Da Su A Harin Kunar Bakin Wake

Shugaban Rundunar Sojan Nijeriya, Janar Tukur Burutai ya bayyana cewa sojoji sun samu nasarar ceto kananan yara har 183 daga hannun mayakan Boko Haram wadanda ake amfani da su wajen kai hare haren kunar bakin wake.

Burutai ya ce, kananan yara sun kunshi maza 175 da ‘yan mata takwas wadanda shekarunsa ya kama daga bakwai zuwa 18 inda ya nuna cewa mayakan Boko Haram na kuma amfani da wasu yaran wajen yaki da sojojin Nijeriya.

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *