INEC Za Ta Rufe Rajistar Katin Zabe A Ranar 17 Ga Watan Agusta

Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ( INEC) ta bayyana cewa a ranar 17 ga watan Agusta mai zuwa ne za ta rufe rajistar katin zabe.

Sai dai kuma, Kakakin Hukumar Zaben, Mista Soyebi ya nuna cewa hukumar za ta ci gaba da bayar da katin zaben ga wadanda ba su karba har sai ana mako guda da fara Babban zabe na kasa wato, ranar 16 ga watan Fabrairu na 2019.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *