Buhari Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Adamu Ciroma

Shugaba Muhammad Buhari ya mika ta’aziyyarsa ga iyalan Tsohon Shugaban Babbab Bankin Nijeriya, Malam Adamu Ciroma wanda Allah Ya yi masa rasuwa a jiya Alhamis.

Buhari ya bayyana cewa matsayinsa na jigon siyasa,wanda ya riki mukaman ministan, ba za a manta da marigayin ba bisa sa dauka da rayuwarsa wajen ci gaban kasar nan inda ya ce, gwamnati za ta girmama marigayin sannan ya yi wa marigayin addu’ar samun rahamar Ubangiji.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *