Sunaye Da Mukaman Sabbin Shugabannin Jam’iyyar APC Na Kasa

News

1. Adams Aliyu Oshiomhole – Shugaban Jam’iyya na kasa

2. Lawali Shuaibu – Mataimakin Shugaba ( Yankin Arewa)

3. Otunba Niyi Adebayo – Mataimakin Shugaba ( Yankin Kudu)

4. Mai Mala Buni – Sakatare na kasa

5. Victor Giadom – Mataimakjn Sakatare na kasa

6. Hilliard Etagbo Eta – Mataimakin Shugaba na kasa (kudu maso kudu)

7. Inuwa Abdul-Kadir Esq. – Mataimakin Shugaba na kasa( Arewa maso Yamma)

8. Ahmed Wambai Suleiman – Mataimakin Shugaba na kasa ( Arewa ta Tsakiya)

9. Mustapha Salihu – Mataimakin Shugaba na kasa ( Arewa maso Gabas)

10. Emma Eneukwu –Mataimakin Shugaba na kasa (Kudu maso Gabas)

11. Bankole Oluwajana – Mataimakin Shugaba na kasa ( Kudu maso Yamma)

12. Emma Ibediro – Sakataren Gudanarwa na Kasa

13. Babatunde Ogala Esq. – Mai Bada Shawara Kan Harkokin Shari’a

14. Tajudeen Bello – Sakataren kudi

15. Ibrahim K. Masari – Sakataren Jin dadi

16. Adamu Fanda – Ma’aji

17. Bolaji Abdullahi – Kakakin jam’iyya

18. George Moghalu – Jami’in Binciken Asusu

19. Salamatu Baiwa – Shugabar Mata

20. Sadiq S. Abubakar – Shugaban Matasa

21. Misbau Lawal Didi – Shugaban Nakasassu

@Rariya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *