Rundunar Sojoji Ta Za Ta Bada Naira Milyan Biyar Ga Wanda Ya Fallasa Makerar Bama-bamai

 

Daga Mahmud Isa Yola

Rundunar sojojin Nijeriya ta sanar da cewa zata bada tukuicin Naira Miliyan biyar ga duk wanda ya fallasa inda ake kera Boma-Bomai a arewa maso gabashin Nijeriya.

Wannan yana kunshe ne a wani sanarwa da rundunar ta fitar a shafin ta na Twitter dauke da sa hannun Manjo Janar Rogers Ibe Nicholas karkashin ‘Operation Lafiya Dole’.

Rundunar tace ta shirya bada Miliyan Biyar ga duk wanda ya fallasa inda ‘yan ta’adda suke kera nakiya (bomb) a fadin kasar Nijeriya.

@Rariya

 

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *