SHI KADAI YAKE DA WANNAN TARIHIN

Daga Maje El-Hajeej Hotoro

Sanusi Lamido Sanusi shine dan Arewa na farko da ya rike mukamin Babban Mai Zartaswa Chief Executive Officer (CEO) Na Banki Mafi Dadewa A Najeriya First Bank of Nigeria.

Kuma Shine Gwamnan Babban Banki Na Farko A Najeriya Central Bank of Nigeria (CBN) Da Aka Kora, Lokacin Da Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Ebele Jonathan Ya Dakatar Da Shi A 2014.

Shine Gwamnan Banki Na Farko A Najeriya Da Ya Zama Sarki.

Kuma Shine Sarki Na Farko A Nijeriya Da Shugaban Kasa Da Gwamnoni Suka Yi Masa Taron Dangi Domin Hana Shi Fadin Albarkacin Bakin Sa.

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *