APC Ce Za Ta Ci gaba Da Mulkin Najeriya har Illa Ma Sha Allah – Mama Taraba

Ministan Harkokin Mata, Aisha Alhassan wadda aka fi Sani da Mama Taraba ta bayyana wa gungun ‘yan jam’iyyyar APC a jihar Taraba cewa ko tantama bata da shi jam’iyyar APC ce za ta ci gaba da mulkin Najeriya har illa ma sha Allah.

Ta ce, rikice rikicen da jam’iyyar ke fama da ita a halin yanzu ba sabon abu ba ne a siyasa inda ta jaddada cewa da zarar jam’iyyar ta yi zaben Shugabanninta na kasa, to za ta iya tunkarar kowace jam’iyya a zaben 2019.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *