‘Yan Nijeriya Sun Yafe Mana Kurakuranmu — PDP

News

Jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa al’ummar Nijeriya sun yafewa jam’iyyar bayan ta nemi gafararsu kan kurakuran da ta tafka a tsawon shekaru 16 da jam’iyyar ta yi kan karagar mulki.

Jami’in Hulda da Jama’a na PDP, Kola Ologbondiyan ya ce jam’iyyar ta yanke shawarar neman gafarar ce saboda kishin kasa da kuma zimmar samar da hadin kai da farfado da martabar Nijeriya.

@Rariya

Leave a Reply

Your email address will not be published.