Maigirma khadimul islam Kuma Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR yajagoranci Manyan Bakinsa Gwaman Kebbi Sen Abubakar Atiku Bagudu Ministan Gona Chief Audu Ogbe da Senator Abdullahi Adamu da babban Sakatare na chad basin Zuwa Garin Alkamawa Dan halartar Bikin 2016 National Wheat Farmers’ field Day 12/03/16

13March
Comments
Laurie
thanks fr the great info