PHOTOS: Alh. Dauda Adamu Iko Ya Taimakawa Al’umman Yankisa da Aiyukan more Rayuwa…

“Taimakoga Al’umma wajibine idan Allah ya baka dama”, Wannan kadanne daga  cikin aiyukanda Alh.  Dauda Adamu  Iko, yayiwa kauyuka da dama.

Jama’ar kauwukan, Dangwani, Magada, Segbe, Loma, da har  garin Tayige. Suna Nuna farin cikinsu da yiwa Alh Adamu Dauda Iko godiya dayimasa fatan Allah yasa yagama da duniya lafiya.

@faces

Hassan Usman Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *