Me ya sa Trump ke son mayar da Kudus babban birnin Isra’ila?

News

Majalisar Dinkin Duniya ta yi watsi da ikon da Isra’ila ke son samu na Kudus.

Wannan ne ya sa kasashen duniya suka bar ofisoshin jakadancinsu a birnin Tel Aviv. Amma a yanzu,

Amurka na son kalubalantar wannan matsaya ta kasashen duniya.

Sauran shugabannin Amurka da suka gabata sun yi irin wannan ikirari.

A yanzu Donald Trump yana son aiwatar da hakan a yayin da yake shirin sanar da cewa Kudus ce babban birnin Isra’ila.

BBC Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published.