Ana Gudanar da Taron Jum’iyar PDP A Sabon gari minna.. Akaramar Hukuman Chanchaga LGA A Jihar Naija…

Politics

Jam’iyar PDP a Sabon Bari minna karamar hukumar ta chanchaga a jihar naji, tana gudanarda taron mika sunayen wakilan da zasu zabi Wanda zai wakilcesu a zaben wakilin zaben fidda gwani Wanda za’ayi nangaba a najeri yau Galata 8-8-2017.

Taron tasamu hallartar mutane da dama

Mai jawabi Ataro, Chairman ta jam’iya PDP Sabon gari minna, Malam  Mustafa dansanda, yayi godiya ga jamaan jamiyar da hadinkai nasuke bayarwa aduk lokacin da akayi kiransu.

Yakumayi adduar Allah yaba jam’iyarsu nasara a zabukan da zasuyi harzuwa dubu biyu da sha bakwai 2019.

Photo data. Hassan  khamal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *