Taron Cikar Kungiyar Arewa Computer Library (ACL) Shekara Daya Da Kafuwa a Jahar Gombe A 26 Ga Watan September 2021.

News

Kungiyar ta fitar da riguna da hula da zatayi na taya kungiyar murnar cika shekara daya da kafuwa wanda taron zai gudana insha Allah a watan da zamu shiga 26 ga watan.

A 15th ga watan September ne muka ce zamu rufe karbar kudin rigar to amma sakamakon korafi da jama’a sukayi akan sunaso a kara daga kwanakin yanzu mun mayar dashi 18th ga watan September zamu rufe karbar kudin rigunan taron insha Allah.

Riga gajeren hannu da hula = N3,300
Riga dogon hannu da hula = N3,800

Duk wanda yake bukatar rigar da hula zai tuntubi lambobin wayar dake kasa ga lambar wayar jahar sa domin a buga mishi nashi rigar da hula kuma ya mallaki abinshi cikin sauki insha Allah.

Kano State: +234 708 406 0171

Abuja: (FCT) +234 904 166 1665.

Plateau State: +234 803 246 3546.

Sokoto State: +234 703 811 6364.

Zamfara State: +234 913 661 6265.

Katsina State: – +234 903 843 5845.

Niger State:+234 814 525 5477

Jigawa State: – +234 708 406 0171

Kebbi State: +234 706 799 8315.

Nasarawa State: +234 814 041 9490.

Gombe State: +234 806 611 8822

Yobe State: +234 706 069 9073.

Bauchi State +234 814 500 5540

Adamawa State: +234 810 442 9110.

Borno State: +234 806 766 3359.

Tuni aka fara buga ma wasu nasu rigunan, kaima karka bari a barka a baya domin taya murnar cikar kungiyar shekara daya da kafuwa.

Gaggarumin taron zai samu halartar Al’umma daga sassan Arewa cin kasar nan, wanda mafi yawancin su duk matasa ne maza da mata, sannan zai samu halartar manyan yan kasuwar hada-hadar kasuwancin yanar gizo-gizo da kuma shugabannin manyan kamfanoni da manyan masana kwamfuta mai kwakwalwa.