A JIHAR NEJA: Yan’Bindinga Sun Sace Komishinan Labarai Mohammed Sani Idris a Gidan sa

News

Yan’Bindinga Sun Sace Komishinan Labarai na jihar Neja Mohammed Sani Idris a Gidan sa dake Babban tunga a karamar hukumar Tafa a daren lahadi.

0