Rundunar Yan’Sandan Najeriya ta maye gurbin Abba Kyari da Tunji Disu.

News

An dakatar da Abba Kyari ne don Samun damar binciken sa kan zargin da ake masa da karbar na goro a hannun wani kasurgurmin Dan’damfara mai suna Hushpuppi.