SANARWA DAGA (ACL): 25th ga watan july da yawan kungiyoyin Arewa zasu gudanar da taron ranar Arewa

Hausa

25th ga watan july da yawan kungiyoyin Arewa zasu gudanar da taron ranar Arewa duk da kasancewar ranar idin babbar sallah ne ranar Arewa amma sai aka daga tarurrukan har zuwa 25th saboda kasancewar ranar idi ne.

Saboda hakan ne shima jagoran ACL na jahar Sokoto wato Abubakar Zayyanu Arkilla ya shirya gaggarumin taro a jahar tasu domin gabatar da taro na Ranar Arewa tareda kara dankon zumunci da sauran members.

Muna fatan Allah yakaimu lokacin yasa ayi taro lpy a agama lpy 🙏