Kasuwar Cinikin ‘yan wasa: Makomar Messi, Camavinga, Ramos, Alaba, James

Sports

Manchester City ta dage sai Lionel Messi mai shekara 33, dan wasan Argentina da Barcelona ya koma kungiyar bayan da tsohon kocinsa Pep Guardiola ya sabunta kwantiraginsa a kungiyar. (Mirror)

Manchester United tana takara da Paris St-Germain da Real Madrid domin sayen Eduardo Camavinga, dan wasan tsakiya na Faransa da Rennes mai shekara 18. (Marca, via Mail)

Ga cikakken labarin a nan:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *