INNALILLAHI WA’INNA’ ILAIHIN RAJI’UN: ALLAH YAYIWA MAI ANGUWA MAL. MUHAMMAD SANI (PACHA-PACHA) RASUWA….

News

Ya rasu yau 12-8-2020 Bayan duguwar rash in lafiya dayayi, za’ayi jana’izansa gone 13-8-2020 dasafe a sayako sabon gari minna in Allah yakaimu.

Allah ya jikansa yasa jinyansa tazo kaffara, Allah ya gafarta masa, yasa aljannah ne makomansa amen.

Innamu ajalin tazo Allah yasa mucika da imani amen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *