Kalli Hotuna… Gangamin Maulidin Bana A Garin Kontagora

News

Dubun dubatar al’ummar musulmai mabiya darikar Tijjaniyya da Kadiriyya kenan suka fito maulidin rali a karamar hukumar Kontagora dake Jihar Neja, daliban makarantu Islaminoyoyi da kungiyoyin matasa maza da mata daban daban ne suka fito cikin kyakkyawar kwalliya tare da rera wakokin yabon fiyayyen halitta (S.A.W) da shehunan dariku, inda suka fara tattaki daga filin kwallo zuwa kofar gidan Mai Martaba Sarkin Sudan na Kontagora.

Daga Comrade-Zakari Y Adamu Kontagora.

Daga Rariya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *