SANARWA DAGA MAI MARTABA SARKIN MINNA…

News

Mai Martaba Sarkin Minna Ya na shaidawa Jama’ar da ke qarqashin Masarautar Sa Gobe Lahadi 13-RABI’UL AWWAL-1441 AH wanda yayi daidai da 10-November-2019 AD za a gudanar da taron Maulidin FIYAYYEN HALITTA صلى الله عليه وآله وسلم a FADAR SA DA MISALIN KARFE 8NA DARE.
Allah Ya kai mu rai da Lafia Ya kuma Ba mu ikon Jakarta, Aameen

ALLAH YA QARAWA SARKI LAFIA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *