KALLI HOTUNA : A YAU NE GOMNAN JIHAR NAIJA. ALHAJI ABUBAKAR SANI BELLO YA ZIYARCI KARAMAR HUKUMAR KWANTAGORA, INDA YATABBATAR MA AL’UMAR MASARAUTAR TSAYAWANSA ZABE KARO NA BIYU…

News

gomnan ya nemi Jama’ar masarautar da su bashi goyon Baya Saboda kyawawan aiyukanda yayi Don cigabada dorewansu a jihar naija .

Gomnan da tawagarsa sun samu karbuwa inda Jama’ar suketa shewa suna fadin “Sai LoLo sai LoLo, sau Biyu sau Biyu “…

Rihotu daga  Hassan Usman

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *