Kin Halartar Babban Taro Na Kungiyar Jama’atu Nasril Islam Da El Rufa’i Ya Yi, Ya Haifar Da Surutai A Jihar Kaduna

 

Jama’a a Jihar Kaduna na cigaba da bayyana ra’ayoyin su dangane da kin halartar Babban taro na Kasa da Kasa da kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta shirya, wanda Gwamnan Jihar Kaduna El Rufa’i a matsayin shi na mai masaukin baki ya ki halarta, sannan bai turo kowa a matsayin wakilin shi a wajen gagarumin taron wanda ya samu halartar manyan Baki a cikin Najeriya da kasashen ketare.

Taron wanda ya gudana a yau Laraba 21/11/18 a Sakatariyar kungiyar da ke kan titin Ali Akilu garin kaduna, ya samu halartar manyan Farfesoshi Daga Jami’ar Al Azhar ta Kasar Masar, da fitattun ‘yan jaridu daga kasashen larabawa da yankin Asiya, inda taken taron na Bana ke magana aka “Gudummawar Rayuwar Mata Wajen Cigaban Kasa Da Kalubalan Da Suke Fuskanta” manyan masana daga ciki da kasashen waje sun gabatar da kasidu akan matsayin Mata kafin zuwan Musulunci da cigaban da Mata suka samu bayan zuwan Musulunci, inda suka fayyace ceto rayuwar Mata da Musulunci yayi bayan danniyar da al’adu suka yi musu a baya.

A jawabin da ya gabatar mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’adu Abubakar wanda ya samu wakilcin Sakataren kungiyar ta Jama’atu Dr Khalid Abubakar Aliyu, yace Musulunci yayi wa Mata gata ta kowace fuska hatta ta bangaren rabon gado da kasashen Yammacin Duniya ke faman kwarmato akai, sai dai Sarkin Musulmin ya bayyana Musulunci bai baiwa Mace daman shugabantar Al’umma ba saboda raunin Matan.

Mafiyawancin jama’ar da aka zanta da su akan wannan gagarumin taron da akayi suna ganin Gwamna El Rufa’i ya kauracewa halartar taron ne biyo bayan tsaka mai wuya da yake ciki tun Bayan zabo Mace da yayi a matsayin Mataimakiyar shi, lamarin da ya haifar da cece kuce a fadin Jihar, inda Jama’a ke ganin da gangan Gwamnan ya ki halartar taron da kin turo wakili saboda fargabar sukar da zai sha a wajen malamai sakamakon zaben mataimakiyar ta shi.

In the name of Allah, the most gracious, the most merciful, the most merciful, the most merciful, the most merciful, the most merciful, the most merciful.

A man of the people of Kaduna State, a man of the people of Kaduna State, a man of the people of Kaduna State, a man of integrity, a man of integrity, a man of integrity, a man of integrity, a man of integrity, a man of integrity, integrity, In the name of Allah, the Prophet (peace and blessings of Allaah be upon him) said: ” whoever does not have a good deed, he will have a reward for him

In the name of Allah, the Prophet (peace and blessings of Allaah be upon him) said: ” I am a Muslim, I am a Muslim, I am a Muslim, I am a Muslim, I am a Muslim, I am a Muslim. In the name of Allah, the messenger of Allah (peace and blessings of Allaah be upon him) said: ” the best among you is the one who is the most merciful, the most merciful, the most merciful, the most merciful, the most merciful, the most merciful, the most merciful Save the life of women and Islam, after the danniyar and the culture of the people of the house.

The Prophet (peace and blessings of Allaah be upon him) said: ” the one who is the one who is the best, the one who is the best, the one who is the best, the most merciful, the most merciful, the most merciful, the most merciful, the most merciful It is only the king of the Muslims in Islam. He has not given a woman to go to the community because of the women of the women.

” it is not in our culture for a man to marry a man, and a woman to marry a woman, the only challenge we have in Nigeria are in Nigeria, we have nothing to do with him. If you want to be a member of the house of assembly, you will not be able to do so, and if you are a Muslim, you will be able to do it.

@Rariya

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *