Speakership race: Arewa Progressive Congress calls for caution

By Rotimi Ijikanmi The Arewa Progressive Congress has appealed to the members-elect of the ninth Assembly, not to embarrass the country by electing a Speaker “with questionable past, tinted antecedents and barrage of court cases”. The congress gave the admonition at a media briefing on Saturday in Abuja, ahead of the May 11 inauguration and […]

Sanusi replies Ganduje’s query

Muhammadu Sanusi II, emir of Kano, has replied a query issued to him by the administration of Abdullahi Ganduje, governor of Kano. The Kano Public Complaints and Anti-Corruption Commission which probed the emirate had alleged that there was misappropriation of N3.4billion between 2014 and 2017. Citing the report of the probe panel, the Kano government had asked the […]

Police ban rallies in Kano

The Kano state police command has banned any form of rally, demonstration, procession or assembly in the state until further notice. The directive was contained in a statement signed by Abdullahi Haruna, the command’s public relations officer (PPRO), and made available to journalists on Saturday. Similarly, he said, the command had withdrawn permission given to […]

Arewa Group claims credit for PMB’s intervention in Kano emirate crisis

The Northern Democratic Forum has claimed credit for President Muhammadu Buhari’s intervention to resolve the lingering Kano emirate crisis between Governor Abdullahi Umar Ganduje and Emir Sunusi, describing it as triumph of the people. Recall that the Group on Friday threw its weight behind the retention of a single Kano emirate and condemned Governor Ganduje’s […]

Real Madrid ta karbo Eden Hazard daga Chelsea kan sama da £150m

Real Madrid ta amince ta saye dan wasan Belgium Eden Hazard daga Chelsea kan kudi sama da fam miliyan £150. Hazard ya amince da yarjejeniyar shekara biyar, kuma za a gabatar da shi a matsayin dan wasan Real Madrid a ranar 13 ga Yuni bayan an diba lafiyar shi. Dan wasan na Belgium ya zira […]

‘Tsautsayi ne mutuwar mijin da matarsa ta buga wa guduma’

Wata mata da ta sha fama da musgunawa, ba za ta sake fuskantar shari’a kan laifin maka wa mijinta guduma har ya mutu ba, bayan masu gabatar da kara sun karbi bahasinta na aikata kisan tsautsayi. An samu Sally Challen, mai shekara 65, da laifin kashe Richard mai shekara 61 a yankin Surrey, inda aka […]

Yadda Zakuna 14 suka tsinke suka fantsama gari

Ana kan neman zakuna 14 a kusa da garin Phalaborwa, na kasar Afrika ta Kudu, da suka tsinke daga gidan namun dajin Kruger National Park, gandun dajin ya mamaye tsawon kilomita 19,485 da ya hada yankunan Limpopo da Mpumalanga. Ana kyautata zaton cewa wannan ne adadin zakuna mafi yawa da ya taba tserewa daga gandun […]

Wasika ga Gwamna Ganduje kan Sarki Sanusi – Farfesa Jibril

Farfesa Jibril Ibrahim wanda shi ma dan asalin jihar Kano ne ya rubuta budaddiyar wasika ga gwamnatin jihar Kano kan dambarwar da ke faruwa tsakaninta da masarautar Kano, a ‘yan kwanakin nan. Gidan jaridar Daily Trust ne suka wallafa wannan wasika a harshen turanci. Ga fassararta; Na ga wasikar neman bahasi da aka aika wa […]