Buhari decries Resurrection Sunday serial bomb attacks in Sri Lanka

President Muhammadu Buhari has expressed sadness over the horrific attacks on several churches and hotels in Sri Lanka on the holy day of Easter. The President made his feelings known in a statement by his Senior Special Assistant on Media and Publicity, Garba Shehu, in Abuja on Sunday. Buhari extended his deepest condolences to the […]

Mutune da dama sun mutu harin bama-bamai a Sri Lanka

Kusan mutum 137 ne aka bayyana sun rasa rayukansu, kuma kusan 300 sun sami raunuka bayan hare-hare bam da aka kai kan wasu coci-coci da otel-otel a Sri Lanka. An dai sami rahotannin tashi bama-bamai shida, kuma coci-coci guda uku a Kochchikade da Negombo da kuma Batticaloa ne aka kai wa harin a daidai lokacin […]

Sarki Sanusi ya umarci Dangote da Abdussamad su gina ganuwar Kano

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II, ya koka kan irin koma baya da ake samu ta bangaren tattalin arziki a Kano da kuma bangaren raya al’adu. Ya bayyana haka ne a wajen wani taro a jahar Kano da ke arewacin Najeriya kan bunkasa tattalin arzikin jahar karkashin jagorancin wata kungiyar matasa da dattawa. Taron wanda […]

Ana ci gaba da kai hare-hare a Sri Lanka

Ana ci gaba da samun bayanai na sabbin hare-hare da ake kai wa Sri Lanka. Wakilin BBC da ke lardin Colombo ya ruwaito cewa an kara samun wani harin bam a wani otel da ke daura da wani gidan zoo inda a kalla mutane biyu suka rasa ransu. Rahotanni sun bayanna cewa mutum biyu da […]

Juventus ta lashe kofin Seria A sau takwas a jere

Cristiano Ronaldo ya ce zai ci gaba da taka leda a Juventus bayan kulub din ya lashe kofin Seria A karo na takwas a jere. Juventus ta lashe kofin ne bayan ta doke Fiorentina 2-1. Ronaldo wanda Juventus ta karbo daga Real Madrid kan fam miliyan 99.2, yanzu shi ne dan wasa na farko a […]

Akalla mutane miliyan 4 ne ke fama da matsanancin Talauci a jihar Kano

Shugaban sashen kasuwanci ‘ Dangote Business School’ dake jami’ar Bayero dake jihar Kano Murtala Sagagi ya bayyana cewa akalla mutane miliyan 4 ne ke fama da bakar talauci a jihar. Sagagi ya bayyana haka ne da yake jawabi a taron kungiyar masu ruwa da tsaki na jihar Kano ranar Asabar. ” Rashin maida hankali wajen […]

U-17 AFCON: Nigeria draws with Uganda, qualify for World Cup

Nigeria’s U-17 team were held to a 1-1 draw by Uganda, in the ongoing U-17 Africa Cup of Nations in Tanzani. The two-time African champions finished as winners of Group A. Following the result at the Chamazi Stadium in Dar es Salaam, the Golden Eaglets also sealed their place at the FIFA U-17 World Cup […]

LaLiga: Zidane speaks on Real Madrid’s transfer targets

Real Madrid manager, Zinedine Zidane, on Saturday said he knows exactly the kind of players he wants to sign this summer, as he looks to revamp his squad ahead of next season. Madrid are expected to be busy in the transfer market, after a miserable campaign that has left them lying 13 points behind Barcelona […]

Champions League: Mourinho predicts Liverpool vs Barcelona

Former Manchester United manager, Jose Mourinho, has said Liverpool have a fantastic opportunity to beat Barcelona and reach the final of the Champions League. The Reds progressed to the last four with a 6-1 aggregate win over FC Porto, while Barca saw off Manchester United, scoring three times in the second leg at Camp Nou. […]