INNALILLAHI WA’INA’ILALHIN RABI’UN… MINNA MOURNS… As people of all class and strata came together to bury one of Minna popular socialite, Alhaji Adamu Ibrahim (Uba Dabsy)… A WELL KNOWN COMMUNITY INFLUENCER AND MOBILIZER… May the soul of Uba Dabsy rest in perfect peace… May Allah forgive all his shortcomings and grant him Aljannah Firdaus, Ameen!

Rikicin Zamfara: Gwamnati na samun bayanan sirri

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraren hirar Ahmad Abba Abdullahi da Malam Garba Shehu Mai magana da yawun Shugaban Najeriya Malam Garba Shehu ya bayyana dalilin gwamnatin tarayya na dakatar da hakar ma’adinai a jihar Zamfara. Ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta samu bayanan sirri kan alakar da ke tsakanin hare-haren da ake […]

Za a daure matar da ta kira kishiyarta godiya

Wata matar ‘yar Birtaniya tana fuskantar hukuncin shekara biyu a gidan yari a Dubai saboda ta kira matar tsohon mijinta da godiya a shafin Facebook, a cewar ‘yan gwagwarmaya. An kama Laleh Shahravesh, mai shekara 55 a wani filin jiragen sama da ke Dubai bayan da ta isa birnin domin halartar jana’izar tsohon mijin nata. […]

Sudan: Zanga-zanga ta zama gagarumin rikici

An ji karar harbe-harben bindiga a wajen shelkwatar rundunar sojojin Sudan da ke birnin Khartoum wanda a nan ne dubban ‘yan kasar ke zanga-zanga na kusan kwananki uku a jere. ‘Yan kasar na zanga-zangar ne inda suke bukatar Shugaban Kasar Omar al-Bashir ya sauka daga kan karagar mulkinsa. Wadanda suka shaida lamarin sun bayyana cewa […]

Ko hana hakar gwal zai magance kashe-kashen Zamfara?

A daya daga kwararan matakan da aka dauka don shawo kan mummunar matsalar masu kisan gilla da fashi a Jihar Zamfara, Gwamnatin Tarayya ta ba da sanarwar dakatar da hada-hadar hakar ma’adanai a Zamfara da jihohin da ke makwaftaka da ita a ranar Lahadi. Sai dai ba a bayyana hakikanin yadda al’amarin zai kasance ba. […]

Dalung warns youths as athletes chase N10m in Anti-Corruption Marathon

By Emmanuel Afonne Minister of Youth and Sports Development Solomon Dalung has urged Nigerian youths to channel their energy to sports rather than engaging in vices that will be hazardous to their health and society. Dalung gave the advice in Abuja on Tuesday at the opening of registration for the 2019 National Anti-Corruption Marathon scheduled […]

Senate passes Nigeria Police Trust Fund Bill

By Cecilia Ijuo The Senate on Tuesday, passed the Nigeria Police Trust Fund Bill. This followed the  presentation of a concurrence report by Leader of the Senate, Sen. Ahmad Lawan, at plenary. One of the major objectives of the bill is to improve funding for the Nigeria Police Force (NPF). In his remarks, the President […]

Ronaldo fit for Juventus clash with Ajax

(Reuters/NAN) Cristiano Ronaldo has been passed fit to play for Juventus in their Champions League quarter-final first leg at Ajax Amsterdam on Wednesday. Juventus coach Massimiliano Allegri disclosed it to Sky Italia in Amsterdam ahead of the clubs’ Champions League clash. Ronaldo was rested by the Turin club after his sensational hat-trick against Atletico Madrid […]

FMC Umuahia, UCTH get new medical directors

By Mustapha Yauri The Federal Government has approved the appointment of Prof. Ikpeme Ikpeme as the new Chief Medical Director (CMD), University of Calabar Teaching Hospital (UCTH), Calabar, Cross River. The information is in a statement by Mrs Boade Akinola, Director, Media and Public Relations, Federal Ministry of Health, on Tuesday in Abuja. She stated […]

Kogi, Bayelsa governorship elections to hold Nov. 2

The Independent National Electoral Commission (INEC) has fixed Nov. 2 for the governorship elections in Kogi and Bayelsa states. Festus Okoye, Chairman, INEC’s Information and Voters Education Committee, announced this in Abuja on Tuesday. Okoye said political parties interested in fielding candidates for the polls are expected to hold their primaries between Aug. 2 and […]