UMAR MOHAMMED NASKO HAS NOT STEPPED DOWN, HE IS STILL IN THE RACE.

We have noticed with dismay, the campaign of calumny being orchestrated by some faceless and jittery politicians. The purported rumor has it that Umar Mohammed Nasko, the gubernatorial candidate of the Peoples Democratic Party (PDP) in Niger State has stepped down and no longer in the contest. We would have ignored this without recourse to […]

BREAKING: INEC okays resumption of campaigns

The Independent National Electoral Commission has okayed the resumption of political campaign activities ahead of Saturday’s rescheduled elections. This was revealed in a statement on the Commission’s verified Twitter handle, and signed by Festus Okoye, INEC’s National Commissioner and Chairman, Information and Voter Education Committee. Part of the statement issued by the Commission read, “After consultations […]

Amitabh Bachchan ya cika shekara 50 da fara fim

A cikin watan Janairun 2019 ne, fitaccen jarumin fina-finan kasar Indiya Amitabh Bachchan, ya cika shekara 50 cif-cif da fara fim. Jarumin wanda har yanzu tauraruwarsa ke haskawa a fina-finan na Indiya, ya taka muhimmiyar rawa gami da bayar da gagarumar gudunmuwa a harkar fim. Kafin Amitabh ya kai matsayin da ya ke a yanzu, […]

‘Mun fasa kada kuri’unmu a zaben Najeriya’

Wasu ‘yan kasuwa a Najeriya da suka tafi garuruwansu na asali domin yin zabe sun ce ba za su iya tsayawa har a gudanar da zabuka ranar 23 ga watan Fabrairu ba. Hukumar zaben Najeriya, INEC, ta sanar da dage zabukan kasar da mako daya ranar Juma’a da tsakar dare, awowi kadan kafin a bude […]

Yariman Saudiyya Mohammed Bin Salman ya musanta shirin sayen Man Utd

Yarima mai jiran gadon sarautar Saudiyya Mohammed Bin Salman ya musanta rahotannin da ke alakanta shi da son sayen kulob din kwallon kafar Manchester United a kan £3.8bn. A karshen makon jiya ne aka rika watsa jitar-jitar, ko da yake masu United, iyalan Glazers basu ce suna son sayar da kulob din ba. A watan […]

Duk wanda ya saci akwatin zabe ya yi a bakin ransa — Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa duk dan siyasar da ya saka ‘yan daba su sa ci akwatin zabe suna yi ne a bakin rayuwarsu. Shugaban dai ya bayyana haka a wani taron gaggawa na shugabanni da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC da ya gudana a babbar sakatariyar jam’iyyar dake Abuja babban […]

Ohanaeze Youths send stern warning to Buhari ahead of rescheduled election

The Ohanaeze Ndigbo Youth Council has asked President Muhammadu Buhari, to hand over peacefully to whoever emerges winner of the presidential polls rescheduled for February 23, 2019, if he fails to win. The President-General of the apex socio-cultural youth body in Igbo land, Mazi Okechukwu Isiguzoro, issued this warning in Abakaliki on Sunday, while fielding questions from […]