I have made no plans for Senate Presidency – Andy Uba

Senator Andy Uba The senator representing Anambra South, Sen. Andy Uba has described as malicious, news reports that he intends to vie for the Senate Presidency if he was elected into the 9th Senate. Uba in a statemnet issued on Monday, refuted the claim, stressing that he was at the moment, only focused on attaining […]

Atiku’s endorsement scam: North east man represented Middle Belt Forum

Atiku Abubakar: A possible endorsement scam, Middle Belt Forum says A spokesman for the Middle Belt Forum said the man who represented the group and read an endorsement letter to Atiku Abubakar on Sunday is not from the zone. According to Gowon Egbunu, the man Dr Bitrus Pogu is from Chibok in Borno State, in […]

Ritualists Buy Women’s Hair From Hairdressers Now – Man Claims

A popular influencer on Twitter has revealed that ritualists buy women’s hair from some hairdressers now and that women should be careful where they make their hair. In a post he made on the platform, he claimed he received a voice-note from a friend, who alerted him on the new plot used by ritualists to […]

Mata masu jinin Haila na mutuwa a Nepal

Image captionAna kebewa mata wajen kwanciya idan su na jinin al’ada Wata matashiya ‘yar shekara 21 daya ta rasu saboda tsananin zafin da hayaki da ke cikin Bukkar da akan kebewa mata a lokacin da suke jinin Haila, sakamakon hura wuta da ta yi dan ta ji dumi. Lamarin ya faru ne a gundumar Nepal […]

Kukan yaran Yemen ya kai ga Ubangiji – Fafaroma Francis

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionFafaroma Francis tare da Yariman Abu Dhabi Fafaroma Francis ya roki bangarorin da ke yaki da juna a Yemen da su tuna da halin da miliyoyin ‘yan kasar ke ciki na yunwa da rashi. Fafaroman na magana ne daf da ya tashi zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa domin kai wata ziyara irinta ta […]

Ko kun san dalilin da ya sanya matan Arewa suke auren ‘yan kudu a yanzu?

‘Yan matan Arewa da yawa na auren samarin kudancin Najeriya wani abu wanda ya zama salo a halin yanzu da ba a taba ganin irinsa ba a tarihin kasar. Sama da shekara 100 tun bayan da turawan mulkin mallaka na Birtaniya suka hada Arewa da kudancin najeriya, ba a taba samun wani lokaci da ake […]

Babu wanda zai iya ja da Buhari a zaben 2019 – El-Rufai #BBCNigeria2019

Gwamnan jihar Kaduna Nasir el-Rufa’i ya ce ba a taba dan siyasa ko ma’aikacin gwamnati da talakawa suka yarda da shi a kasar kamar Shugaba Muhammadu Buhari. Gwamnan ya ce ‘yan kasar sun san tarihin shugaban bai taba cin amana a ayyukan da ya gudanar ba a baya. Ya bayyana haka ne da wata hirar […]

It’s not easy to retrieve loots – ICPC chairman

The chairman of the Independent Corrupt Practices and other related Offences Commission, Prof.  Bolaji Owasanoye, says it is not easy to retrieve money stolen and stashed in foreign countries. He spoke at the conference tagged: “Nigeria Foreign Policy under the Administration of President Muhammadu Buhari”, hosted by the Nigerian Institute of International Affairs (NIIA) in […]