Yadda likita ta koma mai daukar hoto a Abuja

Fatima Muhammad, mai shekara 23, ‘yar asalin jihar Katsina, ta yi karatun liktanci ne a jami’ar karatun likitanci (China Medical University) da ke lardin Liaoning a kasar China. Sai dai yanzu tana wani asibiti a Abuja, inda take samun horon sanin makamar aikin likitanci. A wata tattaunawa da ta yi da BBC ta bayyana mana […]

Yadda Amurka ke fuskantar matsanancin sanyi

Amurka na fuskantar matsanancin sanyi wanda aka shafe gomman shekaru ba a taba samun irinsa ba. Ban da tsananin sanyi, akwai wata iska mai karfi daga yankin Arctic na arewacin duniya da ka iya kawo matsanancin sanyi na kasa da ma’aunin Celsius -53. Jami’ai a jihar Iowa na gargadin mutane da su guji shakar numfashi […]

Kotu ta yi watsi da karar Walter Onnoghen

Kotun daukaka kara ta Najeriya ta yi watsi da bukatar da dakataccen alkalin alkalan kasar Walter Onnoghen ya gabatar ta neman kotun da’ar ma’aikan kasar ta dakatar da shari’arsa wadda gwamnatin Najeriya ta shigar. A hukuncin da ta yanke ranar Laraba, kotun ta yi watsi da bukatar ce domin ba a gabatar da dalilan sauraron […]

Don’t use political office to punish people, Jonathan tells politicians

Immediate past President, Dr. Goodluck Jonathan, has admonished leaders that are occupying political office not to use it as an opportunity to punish people but to improve their lots. Speaking at the Peoples Democratic Party (PDP) Presidential Campaign rally in Yenagoa, Bayelsa State on Tuesday,Jonathan   rejected the frequent change of political parties by the politicians […]

Jus In : Court dismisses Justice Onnoghen’s appeal

The Court of Appeal has dismissed the motion filed by Justice Walter Onneghen seeking for stay of proceedings of his trial at the CCT. The Chief Justice of Nigeria, Justice Walter Onnoghen, had on Tuesday filed a suit against the federal government over his suspension. The appeal was filed before the Court of Appeal by […]

Obasanjo, Atiku, Saraki, PDP leaders meet in Lagos [PHOTOS]

Former President Olusegun Obasanjo was in Lagos on Wednesday. He attended the Lagos Island Club Quarterly Business Lecture. At the event, Atiku Abubakar, presidential candidate of the People’s Democratic Party (PDP), spoke on the theme: ‘My Vision for a New Nigeria.’ In attendance were Senate President, Bukola Saraki, PDP National Chairman, Uche Seondus, a former […]

John legend confesses to a Nigerian lady that his lyrics are all lies

‘A good night’ crooner, John Legend has come out to confess to a Nigerian lady that his lyrics in the song ‘All of me’ are all lies. The singer had tweeted that he can’t swim and he’s just having his first swimming lessons, which made the lady to react. John wrote: “I can’t really swim. […]