I don’t run businesses in my office – Buhari’s wife reacts to Aisha villa story

The Wife of the President, Aisha Buhari has dissociated herself from one Amina Mohammed also known as Justina Onuoha, was who paraded on  Monday by the Department of State Services (DSS) for allegedly gaining entry into the Presidential Villa posing as First Lady of Kogi State. The President’s wife in a statement by her spokesperson, […]

We’ll prosecute people threatening peace in Kaduna – El-Rufai

The governor of Kaduna state, Nasir Ahmad El-Rufai, has assured that the state government is determined to go after and prosecute all those threatening peace in the state. Speaking at a summit towards peaceful 2019 general elections in Kaduna organised by Kaduna State Peace Commission, El-Rufai said his party is committed to peace and peaceful […]

2019: Atiku promises to revive economy if elected President

The Presidential Candidate of the Peoples Democratic Party (PDP) for the 2019 elections, Atiku Abubakar, has promised to revive the economy of the country to what it was between 2011 and 2015, if elected president. Abubakar made the promise on Wednesday in Ilorin while addressing party members and supporters at a rally to launch his […]

Jami’yyun siyasar Najeriya sun yi wa INEC raddi kan kudin zabe

Jam’iyyun siyasa a Najeriya sun bayyana mabambantan ra’ayi kan kalaman da hukumar zaben kasar, INEC, ta yi cewa za ta yi amfani da wasu hanyoyi domin bin diddigin kudaden da jam’iyyun siyasa ke kashewa, a lokacin yakin neman zabe. Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta ce matakin ya ba ta mamaki. Alhaji Yahaya Ability, wani […]

Kisan Khashoggi: Yariman Saudiyya ba shi da hankali, in ji sanatocin Amurka

Sanatocin Amurka sun ce yanzu sun hakikance cewa yariman Saudiyya na da hannu cikin kisar Jamal Khashoggi bayan da hukumar leken asirin kasar ta gabatar masu da wani bayani. A wata caccaka da ya yi, sanata Lindsey Graham ya ce ya tabbatar Mohammed bin Salman na da hannu a kisan dan jarida Jamal Khashoggi. Sanatan […]

Matar da aka sa wa mahaifar matacciya ta haihu

An haifi lafiyayyar jaririya bayan da aka dasa wa mahaifiyarta mahaifar wata matacciya. An dauki tsawon sa’a goma wajen yin tiyatar dashen, kuma daga baya aka bai wa matar magungunan samar da kwayayen haihuwa a birnin Sao Paulo dake Brazil a shekarar 2016. Ita dai matar da aka yi wa dashen mai shekaru 32 an […]

Amurka ta bude ofishin jakadancin ta a Somaliya

Kasar Amurka ta sake bude offishin jakadancinta a Somaliya bayan ofishin ya shafe kusan shakara 30 a rufe. Amurkar ta bayyana cewa wannan abun tarihin yana bayyana irin cigaban da kasashen Afirka ta gabas suke samu. Amurka ta kulle ofishin jakancinta a Somaliya a shekarar 1991 a lokacin da ake tsakiyar yaki tsakanin ‘yan tawaye […]

Zamfara: Sarki ya ce a ba ‘yan kato da gora bindigogi

Wani basaraken gargajiya a Najeriya ya bukaci gwamnatin kasar ta bai wa ‘yan kato da gora kayan aiki, don taimaka wa yaki da gungun masu aikata laifuka a kasar. Sarkin Anka Alhaji Attahiru Ahmad ya ce Civilian JTF ko ‘yan kato da gora, ba su da wani makamin kare kai da ya wuce sanduna yayin […]

Motorists, Commuters Lament Slow Pace of Apapa-Oshodi Road Repairs

Some road users in Lagos Wednesday appealed to the federal government to speed up repairs on Apapa-Oshodi Expressway to reduce gridlock and accident. Some of the road users, who spoke to the News Agency of Nigeria (NAN) in separate interviews, said that the expressway had been cut off by gullies and trucks, noting that the […]

2019: Atiku Emerges CUPP Consensus Candidate

Coalition of United Political Parties (CUPP), the umbrella body of over 45 major opposition parties, has adopted the People’s Democratic Party (PDP) candidate, Alhaji Atiku Abubakar, as its consensus candidate. The Coalition reached the decision on Wednesday at a closed door deliberation held at Yar’ Adua Centre in Abuja. The endorsement enjoyed the majority support […]