Give us rifles to fight bandits, Zamfara Emirs beg Buhari

L – R: Emir of Anka and Chairman, Zamfara state Council of Chiefs, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad and Zamfara state commissioner for LG and Chieftaincy Affairs, Alhaji Dankande Gamji during the distribution of motorcycles to Zamfara CJTF on Tuesday. PHOTOS BY: Shehu Umar. The Emir of Anka and Chairman, Zamfara State Council of Chiefs, Alhaji […]

2019 election is between thieves and honest people – El-Rufai

Kaduna state governor, Malam Nasir El-Rufai, has likened the 2019 general election as a contest between honest and dishonest people. El-Rufai, who delivered a keynote address at the launching of his campaign council in Kaduna, also likened Monday’s flag-off of PDP presidential campaign in Sokoto as a gang-up of ‘thieves.’ The governor said the PDP […]

VIDEO: Protesting National Assembly Staff Mock Saraki’s Entry Into Senate Chamber

Senate President Bukola Saraki was the subject of mockery from members of the Parliamentary Staff Association of Nigeria (PASAN), who locked down the National Assembly complex on Tuesday over non-payment of their salary and promotion arrears. The workers, demanding the implementation of the Consolidated Legislative Salary Structure (CONLESS), which has been stopped since 2010, were […]

Matar da ta ‘damfari’ mutane a fadar Shugaba Buhari

Hukumar tsaro farin kaya ta DSS a Najeriya ta gabatar da wata mata mai suna Amina Mohammmed a gaban ‘yan jarida a kan zargin amfani da fadar shugaban kasar domin damfarar mutane. DSS ta ce matar tana shiga cikin fadar shugaban kasa ba tare da izini ba. A cewar hukumar, matar ta rika yi wa […]

Me ya kai kungiyar magoya bayan Buhari Ghana?

Kungiyar matasa magoya bayan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta Buhari Youth, ta kai ziyara kasar Ghana domin ganawa da tsohon shugaban kasar JJ Rawlings wanda aka zaba domin rubuta gabatarwar wani litttafin nasarorin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari din ya samu a cikin shekara uku na mulkinsa. Littafin — wanda nan gaba kadan za a […]

EFCC za ta gurfanar da Diezani a gaban kotu

Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati ta ce za ta gurfanar da tsohuwar ministar man fetur ta kasar, Mrs Diezani Alison-Madueke a gaban kuliya kan zargin cin hanci da rashawa. A sanarwar da mai magana da yawun hukumar Mr Tony Orilade ya aike wa manema labarai ranar Litinin […]

Me ya sa Buratai zai koma Borno?

Ministan tsaron Najeriya, Mansur Dan Ali, ya umarci Babban hafsan sojin kasa na kasar Janar Tukur Buratai da ya ci gaba da kasancewa a arewa maso gabas har sai yanayin tsaro ya inganta a yankin. Wannan na daya daga cikin sabbin dabarun da kasar ta Najeriya ke dauka dangane da yakin da take yi da […]

Mota ta kashe mutane 12 a kasuwa a Kebbi

Wata babbar mota ta kashe wasu masu saye da sayarwa 12 a gefen titi ranar Litinin a karamar hukumar Jega da ke jihar Kebbi. Rahotanni sun bayyana cewa motar ta kufcewa direban ne inda ya fada wata kasuwa da ke bakin titi. Wani ganau ya ce hakan ya faru ne yayin da direban ya yi […]